liƙawa: Yadda ake haɗa Dambun Masara
Yadda ake haɗa Dambun Masara
KAYAN HAƊI
Tsakin masara
Mai
Zogale
Sinadarin ɗanɗano
Albasa
Attaruhu
Gyaɗar miya
Yadda za a haɗa
A samu madambaci a zuba ruwa a ƙasan, sai a...