liƙawa: Yadda ake haɗa Dale
Yadda ake haɗa Dale
KAYAN HAƊI
Karfatar rago
Ruwan Kal (vineger)
Habbatus sauda
Kayan ƙamshi
Tafarnuwa
Sinadarin ɗanɗano
Albasa
Tumatir
Yadda Za A Haɗa
A sami karfatar rago da ƙashinta...