liƙawa: Yaƙi
Tunawa Da Yaƙin Santolo
(YAKI DON TABBATAR DA MUSULUNCI A ƘASAR HAUSA)
9/12/2017
DAGA SADIQ TUKUR GWARZO
08060869978
Haƙiƙa, idan har tarihin ƙasar Hausa ba zai cika ba har sai an kalli...
Dabarun Yaƙi.
Mutum yana daga cikin ƙananan halittun Allah, kuma raunana, marasa buwayayyen ƙarfi,hatta a mahaliccinsa mutum ɗan-tsurut yake in an kwatanta shi da sauran halittu...

