liƙawa: Wuraren Da Ake Zaton Damakwaraɗiyya
Wuraren Da Ake Zaton Damakwaraɗiyya Ta Yi Kama Da Musulunci
Akwai wurare uku a cikin damakwaraɗiyya waɗanda suka sa wasu suke kamanta ta da Musulunci, amma a haƙiƙanin lamari sun sha bamban.
Majalisun Dokoki...