Gida Liƙau(tags) Wata Mata Mai ’Ya’ya Biyu

liƙawa: Wata Mata Mai ’Ya’ya Biyu

Tatsuniyar Wata Mata Mai ’Ya’ya Biyu

0
Ga ta nan, gata nanku. Akwai wata mata tana da ’ya’ya biyu, ɗaya mace, ɗaya kuma namiji. Macen ce babba, namijin kuma shi ne ƙarami....