liƙawa: Waƙafi
Rukunan Waƙafi
Waƙafi yana da rukunai guda huɗu kamar haka:
- Mai waƙafi: sharaɗin mai yin waƙafi shi ne, ya kasance mai hankali; mai cikakken mulkin abin...
Ma’anar Waƙafi
Waƙafi kamar yadda kuma ake iya kiran sa da "hubusi" ko "tasbil" ko "tahbis"; a shari'ance na nufin sallama dukiya ko kadara, sallamawa ta...
Taƙaitaccen Tarihin Waƙafi A Musulunci
Ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa dangane da waƙafi a matsayinsa na sadaka; wacce ladan ta yake ɗorewa har bayan rayuwar wanda...
Dangogin Waƙafi
Ana iya yin waƙafi a ɓangarori da dama da suka haɗa da:
Ɓangarorin yaɗa addini da ilmantarwa:
1. Gina masallatai da samar da abubuwan Jin daɗin...