liƙawa: Tayaya zan dakatar da shigowar hotuna ko bidiyo daga WhatsApp dina?
Yadda Ake Cire Auto Download A WhatsApp
Barkam mu da kasancewa da ku a wannan gida mai albarka WikiHausa.com.ng
Yau zamu koyar da 'yan uwa yadda ake cire auto download a WhatsApp....