Gida Liƙau(tags) Tarihi

liƙawa: tarihi

Tarihin Marigayi Alaramma Suraj Yunus Kudan

0
An haifi  Alaramma Surajo Yunusa a ranar 07/03/1966 a garin Kudan, cikin ƙaramar Hukumar Kudan, Jihar Kaduna, Nigeria. Sunan Mahifiyarsa Maimuna, sunan mahaifinsa Liman...

Tarihin Marigayiya Hajiya Gude Mai Magani

0
An haifi hajiya Gude mai magani a Ƙofar Arewa gidan malam Tanko, ta yi aure a gidan malam Tanko, wanda aka yi haɗin zumunci...

Tarihin Hassana Abdullahi Hunƙuyi

0
An haifi Hassana Abdullahi a garin Hunƙuyi a shekarar 1980. Tana zaune da maigidanta da yaransu a garin Hunƙuyi, Ƙaramar hukumar Kudan, jihar kaduna. Ta...

Tarihin Mawaƙi Salahuddeen Sani Kudan

0
An haifi Salahuddin Sani a gidan limamin juma’a na garin Kudan, wanda ke ƙofar Arewa Kudan a cikin ƙaramar hukumar Kudan a ranar 01/01/1989,...

Tarihin Salmanu Faris Adamu

1
An haifi Salmanu Faris A. Shu`aibu a garin Kudan a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko, a Ƙaramar hukumar Kudan wacce take jihar kaduna, sunan...

Sunayen Baffanni, Gwaggonni Da Ƙwarorin Annabi S.A.W

0
Sunayen Baffanin Annabi S.A.W 1. Abbas. 2. Hamza. 3. Abu-ɗalib. 4. Zubairu. 5. Haris. 6. Hajlatu alkam. 7. Dinar. 8. Abu-lahabi. Dukkanin su ba musulmai ba ne, in banda sayyadina Hamza shi kaɗai. Sunayen...

Tarihin Abdullahi Mustaspha Mai Hoto Kudan

0
An haifi Abdullahi Mustapha a 1985 a unguwar tsauni Kudan. Ya yi karatu Islamiyya a Madarasatul Hayatul Islam bakin kasuwa Kudan daga 1990/1997. Ya...

Tarihin Rt. Hon. Isa Muhammad Ashir Kudan

0
An haifi mai girma Isa Muhammad Ashir a garin Kudan a ranar 23rd ga watan October, 1962, a cikin ƙaramar hukumar Kudan, jihar Kaduna....

Tarihin Adamu Yero Hunƙuyi

0
An haifi Adamu Yero a garin Hunƙuyi a cikin ƙaramar hukumar Kudan, jihar Kaduna a ranar 12/02/1960 ya yi karatu a makarantu kamar haka; 1....

Tarihin Dakta Ado Zakari Kudan

0
An haifi Dr. Ado Zakari a garin a Kudan a gidan Makaɗa a ranar 30 September 1962 a ƙaramar hukumar Kudan jihar Kaduna. Dr. Ado...