Gida Liƙau(tags) Tarihi

liƙawa: tarihi

Tatsuniyar Na-Goma

0
‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Wata rana, an yi wani mutum wanda ya ke da 'ya'ya goma. Shi kuwa maharbi ne. Kullum ya...

Tarihin Kafuwar Ƙasar Jordan

0
Ƙasar Jordan (Al-Urdunn) tana daga cikin ƙasashen Gabas ta tsakiya da suka fi ƙaranci a girma amma suka fi zurfin tarihi. Tarihinta ya fara...

Nazarin Hanyoyin Adana Kayayyakin Hausawa Na Gargajiya

0
TUN KAFIN A HAIFI UWAR MAI SABULU, BALBELA TAKE DA FARIN GASHINTA: NAZARIN HANYOYIN ADANA KAYAYYAKIN HAUSAWA NA GARGAJIYA Daga Magaji Ahmad Gaya PhD Sashen Koyar Harsunan...

Tarihin Garin Kudan

0
BABI NA ƊAYA Allah mai yin yadda Ya so. Garin Kudan, tsohon gari ne da ya ginu bisa mutunci, tsoron Allah da kuma kishin al’umma....

Tarihin Garin Rimin Gado

0
Akan yi wa garin Rimin Gado kirari da cewa "Rimin Gado garin 'yan lalle", silar hakan kuwa shi ne, Allah ya ba wa garin...

Tarihin Marubuci Nasiru Garba Ahmad

0
Assalamu alaikum. Sunana Nasiru Ahmad Garba. A lokacin karatu sunan Ahmad ɗin ya koma karshe. An haife ni a unguwar 'Yan awaki da ke cikin...

Asalin Kafuwar Jihar Katsina

0
Ga abinda yazo daga littafin tarihin Katsina (Kitabu Taarikh Ummaratu Hazihil Qaryatu Al-mashhuratu bi- Katsina min binaaiha ila yaumina haza” Da sunan Allah Mai Rahama Mai ...

Tarihin Dr. Magaji Ahmad Gaya (PhD)

0
An haifi Magaji Ahmad Gaya a garin Gaya da ke cikin jihar Kano 17 watan Janairu a sherarar 1974. Ya yi karatun addinin Musulunci...

Tarihin Kafuwar Ƙasar Kuwait

0
Tarihin Kafuwar Kuwait, Gwagwarmayar Ɗorewarta da Ci Gaban Tattalin Arziƙinta 1. Asalin Kafuwar Kuwait Kuwait ƙasa ce ƙarama a gabar Tekun Fasha (Persian Gulf). A ƙarshen...

Asalin Yadda Aka Samo Sunan Hausa Bakwai Da Banza Bakwai

0
Wasu sun san garuruwan da ake kira 'Hausa Bakwai' da 'Banza Bakwai' amma ba su san dalilin da ya sa ake kiransu da waɗannan...