liƙawa: Suffar Jikin
Siffar Jikin Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam)
Allah (Subhanahu wata'ala) ya fifita Manzonsa da kyan halitta, fiye da sauran bayinsa.
Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) mutum ne madaidaicin halitta. Ba dogo ba,...