liƙawa: Saurin Balaga
Larurar Gaggartowar Saurin Balaga (Precocious Puberty)
Firikoshiyos Fubati: Wani yanayi ne na tangarɗar halitta dake haddasa gaggawar bayyanar balaga tsakanin kananun yara mata kafin su cika shekara 8 aduniya, da...