liƙawa: Sashin Sarrafa Abinci
Physiology da Hausa Kashi na Takwas: Gastrointestinal System(Sashin Sarrafa Abinci)
Yana da gaɓoɓi wanda ke aiwatar da wannan aikin. Su ne; Baki, Maƙoshi, Tumbi, Hanta, maɗaciya, Ƙaramin hanji da babban hanji, Pankiris
Baki: Shi ne...