liƙawa: Sallar Kisfewar Rana Da Wata
Sallar Kisfewar Rana Da Wata (Zazzaɓin Rana Da Wata)
Sallar kisfewar(kusufi) rana da wata sunna ce mai Ƙarfin gaske. Ana yin sallar kisfewar rana a cikin jam'i tun daga lokacin da haskenta ya...