liƙawa: Rabbi Kare Min Mijina
Waƙa Mai Taken Rabbi Kare Min Mijina
Rabbi kare min mijina
Abin kirana farin ciki na
1. Ni ina sonsa sahibina
Shi nake so nake wa ƙauna
Shi yake sanya murmushi na
Shi yake yaayen fushi...
