liƙawa: Nau’o’in Ka-fi Sugar
Sinadarin Ka-Fi Sugar (Artificial Sweetners)
Sinadarin ka-fi-sugar shi ne ake kira “artificial sweeteners” a turance. A likitance kuwa ana kiransa “non-nutritive sweeteners” ko “non-caloric sweeteners”. Sinadarin ka-fi sugar yana...
