liƙawa: Mijin Marigayiya
Mijin Marigayiya Babi Na Ƙarshe
EPILOGUE
Bayan shekaru 3. An yi auren Afaf an kai ta gidanta, yaron da ta aura ƙanin abokin Abbanta ne, da kanta ta je ta...
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Huɗu
Dole tana ji tana gani ya kafa mata doka idan dai har zai ci abinci to parlor ɗin kasa zai ci. Babu yanda ba...
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Uku
Kansa a cike yake saboda rashin bacci ga damuwa, don haka yana shiga office ɗin ya rufo ƙofar ya kwanta a kan 3-seater ɗin...
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Biyu
Ba a fi sati ɗaya da kwashe kayan Khadeeja ba Naja ta saka Mustapha a gaba sai da ya sake fentin saman aka gyara...
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Ɗaya
Suna daga cikin na farko-farkon dawowa a alhazai. Tun kafin su baro masaukinsu ta gama magana da shi a kan ba za a ɗauko...
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin
Ba ƙaramin mamaki Hajia da Alhaji suka yi ba da Mustapha ya gaya musu ya saki Khadeeja. Shi kaɗai ya shiga da yaran don...
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Takwas
Kwanci tashi sai da Khadeeja ta kwashe shekaru biyu tana aiki a gidan rediyon nan a matakin internship sannan aka sami gurbi aka ɗauke...
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Bakwai
Kamar yanda Khadeeja ta faɗa ba ta sake kula hidimar yaran a ranar da ba ita ce da kwana ba, sai dai ranar kwanata...
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Shida
Tun wajen 12pm ta nemi izini a wajen aikin nata ta fice, kai tsaye gidansu ta nufa. Ta ci sa’a ta sami Mommy da...
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Biyar
Haka rayuwarsu ta cigaba; duk yanda ya so Khadeeja ta dinga bin shi ɗakinsa gaba ɗaya ta ƙi. Don haka ba shi da zaɓi...

