liƙawa: Mawaƙa
Taƙaitaccen Tarihin Kamilu Almajirin Mawaƙa
An haifi Kamilu Hussain a shekarar 1980 a ƙauyen Beta Ƙaramar Hukumar Sumaila da ke Jihar Kano a Tarayyar Nijeriya. Cikakken sunansa shi ne...
Misalan Waƙoƙin Hausa Na Fiyano
Zainab (2009:84) ta ce "Waƙoƙin fiyano na Hausa su ne waƙoƙin da suka samu canje-canje; daga kayan kiɗa na gargajiya zuwa kayan kiɗa na...
Mawaƙan Da Ake Yi Wa Kiɗan Fiyano
Mafi yawan mawaƙa da ake yi wa kiɗan fiyano matasa ne, imma dai mata ne ko kuma maza; domin a yanzu ire-iren kiɗan fiyano...