liÆ™awa: Ma’aurata Suke Tarayya A Kansu
HaƙƙoÆ™in Da Ma’aurata Suke Tarayya A Kansu
A Musulunce ma'aurata na yin tarayya a kan haƙƙoƙi masu zuwa kamar haka:
1. Taimaka wa junansu a kan bin Allah (S.W.T).
2. Kyautata zamantakewa.
3. Haƙuri...