liƙawa: Labari
Labari Mai Taken Wata Sabuwa
Taƙaitaccen labari ne duba da yanayin rayuwa da ake ciki don yin hannunka mai sanda ga alʼumma daga taskar uwar muminai💐💐💐💐. 07033941914.
Yau ma kamar...
Labari Mai Taken Ayar Allah
Shara nake a babban tsakar gidan mu. Mijina ne ƙarami aikina kenan safe da yamma, ban aune ba na tsinkayi Uwani a gabana tsaye...
Labari Mai Taken Ina Za Mu Je!
Ina za mu je, ina ake so mu je? Gidajenmu sun zama tamkar ƙaburbura, Makarantunmu sun zama wuraren da ake farautar rayukanmu. Ya ke...
Labari Mai Taken Tsatsar Zuciya
Ko wane ɗa ba shi da burin da ya wuce ya samu iyaye masu ba shi kulawa, kama daga tarbiya, ilimi, ci da sha...
Labarin Kalala Da Kalalatu
Akwai wani mutum wai shi Kalala, yana da matarsa wadda a ke kira Kalalatu. Kalala Allah ya yi shi wani irin mutumin da ne,...




