liƙawa: kifi
Tatsuniyar ’Yan Mata Masu Kamun Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana wasu ’yan matan ƙauye suka tafi rafi su, watau kamun kifi. Suka kuma yi sa’a suka kamo...
Sunayen Wasu Kifin Hausa
1.Buku ( karfasa)
2. Gaiwa
3. Ramfai
4. Kursa
5. Ƙurungu
6. Gwaski
7. Milli
8. Kala- kala
9. Ragon ruwa
WASU SUNAYEN MASUNTA
1 Mali
2.Koma
3.Ƙugiya
4.Taru
5.Fatsa
6.Kalli
7.Ara (kwando)
8.Suru
9.Damal (kwalhe)
FASIHIN KAITA
Karanta Taron Makon Hausa FCE Bichi 23...

