fbpx
Gida Liƙau(tags) Kiɗan Fiyano

liƙawa: Kiɗan Fiyano

Ire-iren Kiɗan Fiyano

0
Kiɗan fiyano ba kala guda ba ne; ma'ana ba sauti ɗaya ake samu na amo daga fiyano ba, akwai sautuka kala-kala; muhimmai daga ciki...

Muhallan Da Ake Waƙoƙin Fiyano Na Hausa

0
Muhallan da ake waƙoƙin Fiyano na Hausa su ne wuraren da mawaƙan Hausa masu amfani da fiyano suke rera waƙoƙinsu. Muhallan Fiyano su ne...

Misalan Waƙoƙin Hausa Na Fiyano

0
Zainab (2009:84) ta ce "Waƙoƙin fiyano na Hausa su ne waƙoƙin da suka samu canje-canje; daga kayan kiɗa na gargajiya zuwa kayan kiɗa na...

Mawaƙan Da Ake Yi Wa Kiɗan Fiyano

0
Mafi yawan mawaƙa da ake yi wa kiɗan fiyano matasa ne, imma dai mata ne ko kuma maza; domin a yanzu ire-iren kiɗan fiyano...

Masu Yin Kiɗan Fiyano A Ƙasar Hausa

0
Bayan samun fiyano a ƙasar Hausa, an samu makaɗa da dama da suka sayo ta; kuma suka buɗe shaguna a wurare daban-daban domin yin...