liƙawa: Kashi na Biyar
Physiology da Hausa Kashi na Biyar: Temperature and Metabolic Rate (Ɗumi...
Ɗumin cikin jiki shi ake kira da core body temperature wato ɗumin tsakiyar jiki, ya yi daidai da 37 degree bisa ma’aunin Celsius (salshiyos).
Ɗumin jikin...