liƙawa: Ka-fi Sugar
Dalilan Da Suke Sa A Yi amfani Da Ka-fi Sugar
Dalilan sun haɗa da:
Sinadarin sugar wacce muka sani (sucrose) yana maƙalewa a haƙori kuma ya haddasa lalacewar haƙorin saboda ƙwayoyin bacteria suke cin...
Sinadarin Ka-Fi Sugar (Artificial Sweetners)
Sinadarin ka-fi-sugar shi ne ake kira “artificial sweeteners” a turance. A likitance kuwa ana kiransa “non-nutritive sweeteners” ko “non-caloric sweeteners”. Sinadarin ka-fi sugar yana...