liƙawa: ilimin kwamfuta
Amfanin Ilimin Kwamfuta
Abu ne mai matuƙar mahimmanci akan kowane mutum ya iya sarrafa tasarrafin ragamar kwamfuta (na'ura mai ƙwaƙwalwa) ta hanyoyi da dama, domin yin ninƙaya...
Mece Ce Kwamfuta?
Kwamfuta - Kwamfuta wata na'urar wutar lantarki ce ; wacce take yin aiki a sakamakon waɗansu umarni da aka ajiye a cikin ɗakin...