liƙawa: Hausawa
Hanyoyin Zamantakewar Hausawa
Al’ummar Hausawa ba haka nan suke zaune kara-zube ba, wato zama irin na ba-kai-ba-gindi, suna da tsararriyar ingantacciyar hanya wadda ta shafi yadda suke...
Rabe-Raben Auren Hausawa
Auren Hausawa ya rabu gida-gida kamar haka:
1. Auren kuɗi.
2. Auren sadaka.
3. Auren zumunci.
4. Auren dole.
5. Auren ɗauki sandar ko takalmin ka.
6. Auren jeka da...
Asali Da Muhallin Bahaushe
Bahaushe shi ne mutumin qabilar Hausawa masu magana da harshen Hausa. Hausa harshe ce da take cikin rukunin harsunan yankin tafkin Chadi (Chadic) masu...


