liƙawa: Harshen Bahaushe
Harshen Bahaushe (Harshen Hausa)
Ta dangin harsunan, harshen Hausa xaya ne daga cikin harsunan ‘Afro-Asiatic’ mai dangi da Larabawa, Kivxanci, Yahudanci, Habashanci, Somali da sauransu (Encarta, 2009).
A duniyar...
