liƙawa: Endometritis
Kumburin Mahaifa Mai Sanya Zubar Jini (ENDOMETRITIS)
Endometritis kumburin bangon mahaifa ne (endometrium) wanda yake haddasa zubar jini daga gaban mace. Zai iya kasancewa mai tsanani amma ba ya ɗaukar dogon...