liƙawa: brownies
Yadda Ake Haɗa Brownies Na Musamman.
Yadda ake haɗa brownies na musamman
Abubuwan haɗawa
Nutella
Flour
Kwai
Melted chocolate
Yadda ake haɗawa
Farko za ki zuba cup flour a bowl, ki sa nutella...