liƙawa: Bikin Gasar Rubutu
Bikin Karrama Gwarazan Gasar Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano
Hukumar tace fina-finai da ɗab'i ta jihar Kano ta ayyana Zubairu Musa Balannaji a matsayin wanda ya zo na farko a gasar gajerun labarai...
