liƙawa: Beef Burgers
Yadda ake haɗa Beef Burgers
KAYAN HAƊI
Nama (niƙaƙƙe) (250g)
Albasa manya 5
Attaruhun 2
Ƙwai 1
Kayan ƙamshi (ƙarami cokali)
Tafarnuwa ƙwallo 2
Tumatur manya 2
Ganyen lettuce
...