liƙawa: Annabi SAW
Sunayen Kakannin Annabi Mazaje Da Mataye
Sunayen kakanin Annabi maza
1. Abdulmuɗalib.
2. Hashim.
3. Abdulmanaf.
4. Ƙusayyu.
5. Kilab.
6. Murrata.
7. Ka'abu.
8. Lu'ayyu.
9. Ghalib.
10.Fahra.
11.Malik.
12.Nadhir.
13.Kinanata.
14.Khuzaimata.
15. Mudhir.
16. Nazir.
17. Mu'adu.
18. Adnan.
Domin Karanta Koyi Da Annabi SAW Danna nan
Sunayen...
Yadda Za Mu Yi Koyi Da Annabi (S.A.W.)
Duk Wanda ya ce shi Musulmi ne, to lallai ne abin koyinsa ya zamo Manzon Allah (S.A.W), a dukkanin tsare-tsare na rayuwarsa.
Misali: Tsarin...

