liƙawa: Alƙawari Kaya
Waƙa Mai Taken Alƙawari Kaya
Sunanka farko ya Allah,
Tsira amincinka Allah,
Ƙara su gun Manzon Allah,
Shi munka burin mui kalla,
Ko da cikinsa mafarkinmu.
Yau damuwa ce ke raina,
Bisa batu...
