Tag: Addu’ar

  • Hadisi Na Goma Sha Bakwai A Kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta, Da Wajabcin Taimaka Masa

    Hadisi Na Goma Sha Bakwai A Kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta, Da Wajabcin Taimaka Masa

    An karɓo daga Ibn Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiki Mu’azu zuwa Yamen, sai ya ce da shi: “Ka guji addu’ar wanda aka zalunta, saboda babu wani shamaki tsakaninta da Allah.

    Buhari da Muslim ne suka rawaito shi.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Hadisi Na Goma Sha Takwas A kan Haramcin Zalunci, Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta, Da Wajabcin Taimaka Masa danna nan.

    Wannan bayanin an ciro shi  ne daga Littafin Shugabanci A Musulunci (Hadisai Tamanin Da Biyu A kan Shugabanci) wanda Shehu Mansur Dala ya wallafa shi, domin karanta cikakken Littafin danna nan.