liƙawa: Abubuwan Da Suke Kawo karnin mahaifa
Minene Fibroid? {Ƙarnin Mahaifa } Da Kuma Abubuwan Da Suke Kawosa
Kafin bayanin alamomin,mu fara da minene "fibroid"? Fibroid wata matsalace a mahaifar mace,wato wani yanayi ne da wani curin nama yake fitowa kuma yana...