liƙawa: Abu Ya Tsayamun A Maƙoshi
Nakan Ji Tamkar Wani Abu Ya Tsayamun A Maƙoshi [Lump Sensation...
Wannan yanayin shi ake kira "Globus Historikus"wato ko yaushe mutum ya riƙa jin kamar ya haɗiyi wani abu amma ya kakare masa a maƙogoro...