liƙawa: Ɓallewar Jini
Yadda Za a Magance Ɓallewar Jini Bayan Haihuwa
Malamai masana ilimin likitancin musulunci sun gano cewa cin dabino mai bauri bayan haihuwa yakan hana zubar jini.
Da yawa mata sukan samu ɓallewar jini...