liƙawa: Ƙoda
Halayen Dake Haddasa Lalacewar Ƙoda [Kinney Dx]
Ƙoda abace mahimmiya kamar yadda nasha fada,infa ta sami matsala toh babu sauran labari,lokaci kankani cikin wata 3 kana iya zamowa tarihi,domin galibi tana...
Gyambon Ƙoda [Pyelonephritis]
Ganin kalmar pyelonephritis rubuce a conclusion ɗin mafi yawan scannings musamman na ultrasound abu ne kusan ba ɓaƙo ba,musamman ga mata,akan ga hakan akai-akai.
Toh...