liƙawa: Ƙaiƙayi
Menene Ƙaiƙayi? (ITCHING)
Kaiyayi shi ne jin waiwayi (creeping sensation), ko tsikari (tingling), ko rashin jin daɗi (irritation) a dukkan jiki ko kuma wani ɓangare na jiki....
Ƙaiƙayin Matsematsi (Jock itch)
A likitace ana kira wannan matsala da TINEA CRURIS, wanda kwayar cutar da ake fungi ke haddasa ta kuma kwayar cutar ita ke haddasa...

