Sunayen Baffanin Annabi S.A.W
1. Abbas.
2. Hamza.
3. Abu-ɗalib.
4. Zubairu.
5. Haris.
6. Hajlatu alkam.
7. Dinar.
8. Abu-lahabi.
Dukkanin su ba musulmai ba ne, in banda sayyadina Hamza shi kaɗai.
Sunayen Gwaggonin Annabi S.A.W
1.Safiyya.
2. Atika.
3. Arwa.
3. Umaima.
4. Burratu.
5. Ummul-hakim.
Suma dukkaninsu ba su musulunta ba, in banda Safiyya da Arwa, amma kuma cikon ta ukun su an yi saɓani akan musuluntar ta ita ce Atika.
Sunayen ƙwarorin Annabi S.A.W
1. Mariyatul-ƙibɗiyya.
2. Raihanatu ‘yar Zaidu.
Don karanta sunayen kakannin annabi SAW mazaje da mataye danna nan
Edita; Rumasa’u Muhammad Kallamu