Rabe-Raben Auren Hausawa

0
5

Auren Hausawa ya rabu gida-gida kamar haka:

1. Auren kuɗi.

2. Auren sadaka.

3. Auren zumunci.

4. Auren dole.

5. Auren ɗauki sandar ko takalmin ka.

6. Auren jeka da kwarinka.

7. Auren ɗaukar buta.

8. Auren kashe wuta.

9. Auren huce takaici.

10. Auren ɓuyan wata.

11. Auren kangara.

12. Auren Jari.

Don karanta matsalolin mace-macen aure danna nan

Edita; Rumasa’u Muhammad Kallamu

labarin da ya wuceMa’anar Gara Da Rabe-Rabenta
Labarin na GabaRabe-Raben Zawarawa