-
wikiHausa wrote a new post 6 years, 2 months ago
Tuba daga zunubi shi ne yin nadama, barin zunubin, da neman gafarar Allah.
Ya zama dole ne mu tilasta wa kanmu yawan tuba. Domin samun yardar Allah maɗaukaki. Kuma Idan muna kwaɗayin samun amsawa ibadunmu, da a […]
-
wikiHausa wrote a new post 6 years, 5 months ago
Tambaya
Assalamu Alaikum warahmatullah. Malam don Allah ina neman fatawa.
Wata ce take neman miji, kasancewar duk masu zuwa wajen ta ba da gaske suke yi ba, to shi ne ta nemi taimako wurin malamin zaure yake […]
-
wikiHausa wrote a new post 6 years, 11 months ago
Taimama hanyar da ake yin tsarki ce idan an rasa ruwa, ta hanyar amfani da ƙasa; ana shafar fuska da hannaye biyu da ƙasa mai tsarki, da niyyar ɗahara.
Ga bayani dalla-dalla yadda ake taimama:1 – A doki ƙasa da […]

Gida wikiHausa