-
wikiHausa wrote a new post 6 years, 8 months ago
Taimama hanyar da ake yin tsarki ce idan an rasa ruwa, ta hanyar amfani da ƙasa; ana shafar fuska da hannaye biyu da ƙasa mai tsarki, da niyyar ɗahara.
Ga bayani dalla-dalla yadda ake taimama:1 – A doki ƙasa da […]

Gida wikiHausa