wikiHausa

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Shin ko kun san mene ne hukuncin jinin cuta?

    Jinin cuta ba ya hana wani abu daga abubuwan da jinin haila da na biƙi suke hanawa; kuma haƙiƙa mai jinin cutar hukuncin ta ɗaya da mace mai tsarki, tana salla, kum […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Ya halatta ga mai jinin haila da na biƙi tare da mazajensu abin da zai zo:

    Ci da sha da bacci tare

    Wanke kan miji da taje shi

    Mene ne ake so game da mai jinin haila da na biƙi?

    Ana so ga mai jinin h […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Mene ne yake haramta saboda jinin haila da na biƙi?

    Salla tana haramta saboda jinin haila da na jinin biƙi da Azumi da Ɗawafi da saduwa da saki; a bisa haɗuwar Malamai.

    Kuma maganganun malamai sun saɓa game […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Shin nawa ne mafi yawancin kwanaki na jinin biƙi?

    Jinin Biƙi – An karɓo daga Ummu-Salama, Allah ya yarda ita, ta ce:

    “Mai jinin biƙin ta kasance tana zama a lokacin Annabi, tsira da amincin Allah su tab […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Da me ake sanin zuwan jinin Al’ada?

    Jinin Al’ada – Ana sanin zuwan jinin haila ne da zubowar sa a lokacinsa;

    Da kuma abin da yake riga shi wani lokaci na ciwon kai ko ciwon mara.

    Kuma da me ake sanin […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Shin jinin haila yana maimaituwa a wata ɗaya?

    Ko mai ciki tana jinin haila?

    Galibin mace tana jinin haila a kowane wata haila ɗaya, saura kwanakin watan kuma suna zama tsarki; sai dai ana samun wacce t […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Yaushe mata suka fara jinin haila?

    Farkon fara jinin haila ya kasance ne a kan Hauwa’u matar Annabi Adamu, amincin Allah ya tabbata a gare su;

    Bayan an sauko da su daga Aljanna zuwa duniya. Sannan Allah ya […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Darasi Na Farko Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace

    Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace, Jini Nawa Ne Yake Fita Daga Mace? 

    Jini Uku Ne Yake Fita Daga Mace, su ne: Jinin Haila, Jinin Biki da Jinin […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Mutane da dama suna amfani da Komfiyuta wurin samun sauƙin aikinsu na yau da kullum. Misali idan muka duba; mutum zai iya ɗauko aiki daga ofishinsa zuwa gida domin ƙarasa aikin da ya fara a can.

    Haka ɗa […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Kwamfuta – Kwamfuta wata na’urar wutar lantarki ce [electronic divice]; wacce take yin aiki a sakamakon waɗansu umarni da aka ajiye a cikin ɗakin ajiyarta [memory].

    Da za ta iya karɓar

    saƙon data , sai […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 1 month ago

    Ga ta nan ga ta nan ku.

    Tatsuniya : Wata yarinya ce dai mai tsananin kyau, duk garinsu babu mai kyanta, ta ce ba ta son kowa sai marar tabo. Sai dodanni suka ji labari.

    Sai suka yi wanka a gidan tururuwa. […]

  • wikiHausa changed their profile picture 4 years, 2 months ago

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 2 months ago

    Falalar Yaɗa Sallama A Cikin Al'umma Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; ‘Ba za ku shiga aljanna ba sai kun yi imani, kuma ba za ku yi imani ba […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 3 months ago

    Daga Cikin Addu'o'in Roƙon Ruwa “Allaahummasƙinaa gaisan mugiisan marii’an marii’a, naafi’an gaira dhaarrin, aajilan gaira aajilin”. {Ya Allah! Ka […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 3 months ago

    Addu'o'in Neman Tsayar Da Ruwan Sama “Allaahumma hawaalainaa walaa alainaa, Allaahumma alal akaami wazziraabi, wa buɗuunil waudiyati, wa manaabitis […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 3 months ago

    “Allahu akbar, Allaahumma ahillahu alainaa bil amni wal imani, was salaamati wal Islami, wat taufiiƙi lima tuhibbu Rabbana wa tardhaa, Rabbanaa wa Rabbukal laahu”.
    {Allah ne Mafi girma. Ya Allah! Ka sanya […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 7 months ago

    Babban nauyi a wajen tarbiyya yana kan uba, kuma duk kulawar uwa in uba bai yi nasa aikin ba, to sai an samu matsala a tarbiyyar ‘ya’ya.
    A dunƙule ga wasu daga cikin nauye-nauyen da suke kan uba,
    1. Zaɓen mace m […]

  • wikiHausa wrote a new post 4 years, 9 months ago

     Domin abin da mutum yake so ya kamata ya san shi. Kuma ma ai mukan ce: “Allah ya sa mu ga Annabi” watau a lahira. Kai ba ma sai a lahira ba.
    Babu shakka ganin Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) a […]

  • Nazarin wasu dokokin tsarin sautin harshen hausa

    Tsakure:Ilmin tsarin sauti, fanni ne na ilmin kimiyyar harshe.Wanda ya shafi bayani a kan yadda harshe yake tsara sautukansa waje guda, domin su bayar da […]

  • Mu Ɗin Su Wanene? Mu halitta ce ta jinsin mutane, kuma muna daga cikin waɗanda Allah bai halicce su domin komai ba, sai domin su bauta […]

  • Load More