-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yadda Za Ki Nunawa Mijinki Tsantsar Kula
A kowacce irin alaƙa ana buƙatar juriya. Hanyoyin da ya kamata ki bi wajen samarwa da gidan aurenki zaman lafiya shi n […]
-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yadda Za Ki Kula Da Fatarki
A yadda mayuka da kayayyakin gyaran jiki suka yi yawa a kasuwa, zaɓar abubuwan da za su taimakawa fatar jikinki yana […]
-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yadda Zaki Inganta Hallayarki Da Ɗabi'u Masu Kyau
1. KWARIN GWIWA Idan ya kasance bakida ƙarfin zuciya gwiwa akan kanki ƙarfin zuciya hakan zaisa ki zama bakya b […]
-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Falalar Tafiya Masallaci
Tafiya masallaci domin yin ɗaya daga cikin salloli biyar bayan alwala. Alokacin da mutum ya ƙare alwala idan na miji n […]
-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Zaman Jiran Liman Bayan Nafila
Bayan mutum yayi nafila,yana zaune yana jiran liman zai iya yin kowane zikiri kafin zuwan liman,misali istigifari ko […]
-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Buɗe Karatun Alƙur'ani Da BismillAh A Cikin Sallah
Mai yin sallah zai buɗe karatun Alƙur’ani da BismillAh aɓoye ba tare da mamu sun ji karatun BismillAh ba shine li […]
-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Alwala
Alwala asalin ta ibada ce kuma anciro kalmar ne daga asalin sunan ta na harshen larabci (Alwudu’u) wato haske kenan a […]
-
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yadda 'Yan Mata Ya Kamata Su Kula Da Jikinsu Daga Lokacin Balaga
Kafin yarinya ta balaga tana iya fuskantar wasu canje-canje a bangarori na jikinta. kadan daga cikin hanyoyin da zata […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years ago
“Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba’ada maa amaatanaa wa’ilaihin nushuuru”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma zuwa gare shi yake}.
Annabi, tsira da […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years ago
Wanda ya ji kiran sallah zai faɗi dukkan abin da ladanin yake faɗi, sai dai idan ya ce:
“Hayya alas-salaati (da) Hayya alal falaahi”.
{Ku taho ga sallah; ku taho ga babban rabo}.
A maimakon haka sai s […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years ago
“Subhaana Rabbiyal a’alaa”.
{Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3).
“Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii”.
{Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah! Ya […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years ago
Addu'a A Lokacin Da Mutum Zai Hau Abin Hawa
Bismil laahi wal hamdu lil laahi subhaanal lazii sakkhara lanaa hazaa wamaa kunnaa lahu muƙriniina wa innaa ilaa […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years ago
Addu’ar Shiga Kasuwa – “Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil khairu wahuwa alaa kulli shai’in ƙadiirun”.
Fassarar […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years ago
Amsa Sallama – Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; “Idan ma’abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; “wa’alaikum”. {Ku ma haka}.
Domin karanta cikakken bayani akan Addu’a […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 1 month ago
“Alhamdu lil laahil lazii kasaani haaza (sauba) wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan (tufa); kuma ya azurta ni da ita; ba t […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 6 months ago
Rayuwar Yahaya Tanko A Taƙaice
Wanda Aka Gabatar A Taron Walima Wanda Majalissar Mata Ta Shirya A Ɗakin Taro Na Tsangayar Kimiyya Ta Jami’ar Bayero Ranar Lahadi 27 Ga J/Sani=26 Ga Maris 2017
Ƙuruciya da A […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 6 months ago
Allah Maɗaukakin Sarki ya ce:-
“Fazkuruunii azkurkum washkuruu lii walaa takfuruunii”
{ ku ambace ni, zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce min} (Baƙara, aya ta 152).
“Yaa ayyuhal – lazina ama […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 6 months ago
“Allaahumma baarik lahum fimaa razaƙahum, wagfir lahum warhamhum”.
{Ya Allah! Ka albarkance su a cikin abin da ka azurta su da shi, kuma ka gafarta musu, ka ji ƙansu}.
Domin karanta cikakken bayani a kan F […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 6 months ago
“Alhamdu lil laahil lazii aɗ’amanii hazaa wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya ciyar da ni wannan (abincin); ya azurta ni da shi, ba tare da wa […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 6 months ago
“Afɗara indakum saa’imuuna wa akala ɗa’aamakum abraaru; wasallat alaikumul mala’ikatu”.
{Allah ya sa masu azumi su yi buɗa baki a wajenku; kuma Allah ya sa nagartattun bayi su ci abincinku; kuma Allah ya sa Ma […]
- Load More
Gida wikiHausa