-
wikiHausa wrote a new post 5 years, 10 months ago
WAƊANDA ALLAH KE GAGGAUTA AMSA ADDU’ARSU
1. Addu’ar Annabawan Allah.
2. Addu’ar mala’ikun Allah
3. Addu’ar wanda aka zalunta.
4. Addu’ar mai ƙarfin imani da tsoron Allah.
5. Addu’ar ɗa mai biyayya ga iy […] -
wikiHausa wrote a new post 5 years, 10 months ago
Mece ce sana’ar Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wassalama
1.KasuwanciDomin sannin wace ce mahaifiyar manzon Allah danna koren rubutun nan

-
wikiHausa wrote a new post 5 years, 10 months ago
Mece ce sana’ar Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama
1.kasuwanci
-
wikiHausa wrote a new post 5 years, 10 months ago
Wace ce mahaifiyar Manzomu Sallallahu Alaihi Wasallam
1. Aminah ‘Yar Wahab Ɗan Abdulmanaf Ɗan zahrah ‘Yar Sayyid bani Zahra.domin sanin a ina aka haifi manzon Allah (S.W.A) danna koren rubutun nan

-
wikiHausa wrote a new post 6 years, 3 months ago
Sadar da zuminci,shi ne ziyarar ‘yan uwa da dangi da abokai na alkhairi da taimakon su da agaza musu.
Annabi (S.A.W) ya bayyana mana sadar da zumunci da cewa hanya ce ta samun arziƙi da rayuwa mai daɗi a nan d […]
-
wikiHausa wrote a new post 6 years, 5 months ago
Tuba daga zunubi shi ne yin nadama, barin zunubin, da neman gafarar Allah.
Ya zama dole ne mu tilasta wa kanmu yawan tuba. Domin samun yardar Allah maɗaukaki. Kuma Idan muna kwaɗayin samun amsawa ibadunmu, da a […]
-
wikiHausa wrote a new post 6 years, 8 months ago
Tambaya
Assalamu Alaikum warahmatullah. Malam don Allah ina neman fatawa.
Wata ce take neman miji, kasancewar duk masu zuwa wajen ta ba da gaske suke yi ba, to shi ne ta nemi taimako wurin malamin zaure yake […]
-
wikiHausa wrote a new post 7 years, 2 months ago
Taimama hanyar da ake yin tsarki ce idan an rasa ruwa, ta hanyar amfani da ƙasa; ana shafar fuska da hannaye biyu da ƙasa mai tsarki, da niyyar ɗahara.
Ga bayani dalla-dalla yadda ake taimama:1 – A doki ƙasa da […]

Gida wikiHausa