-
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 4 months ago
Yadda Ake Mandi Rice
Matso kusa ki zauna. Yau na taho muku da yadda ake yin MANDI RICE. ABUBUWAN BUƘATA. Shinkafa (Basmati rice). […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 4 months ago
Yadda Ake Faten Tsakin Masara
Assalamu alaikum! Barkanmu da wannan lokacin. Mun jima ba mu leƙa kichen ba. Yau dai na ce bara mu leƙa gargajiya. D […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 9 months ago
Faten Doya Da Wake
ABUBUWAN BUƘATA:- DOYA WAKE ALBASA ATTARUHU MAN GYAƊA KO MAN JA. MAGGI CURRY LAWASHI. YADDA AKE YI:- Da f […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 9 months ago
Ginger Morreto Mocktail
ABUBUWAN BUKATA; GINGER (ƊANYA) NA’A NA’A. LEMON ZAƘI. SUGAR. ƘANƘARA. YADDA ZA KI HAƊA:- Da farko ki ɓare […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 9 months ago
Doya Da Ƙwai
DOYA DA SOUCE ƊIN KWAI. ABUBUWAN BUƘATA; DOYA ƘWAI TUMATUR ALBASA LAWASHI ATTARUHU. YADDA AKE HA […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 9 months ago
Yadda Ake Chinese Rice
Tukunyar Ramadan tare da ni Ummulkhair Sani. A yau za mu ga yadda ake haɗa Chinese Rice. ABUBUWAN […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 9 months, 2 weeks ago
Yadda Ake Garin Kunun Aya
A yau za mu koyi yadda ake yin Garin Kunun Aya. Kunun Aya kamar yadda muka sani kunun aya yana da matuƙar amfani ga […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 9 months, 2 weeks ago
Yadda Ake Wainar Semovita
A yau za mu koyi yadda ake wainar semovita. Wainar Semovita abinci ne da ake yin sa da garin semovita, waina kamar […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 9 months, 2 weeks ago
Yadda Za Ki Yi Funkaso
ABUBUWAN BUƘATA:- 1.FLOUR 2.ALKAMA 3.YEAST 4.GISHIRI Da farko za ki samu rariya ki tanƙaɗe fulawarki. Ki kawo ga […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 9 months, 3 weeks ago
Cutar Damuwa (Depession)
Cutar damuwa (depression) cuta ce da take shafar zuciya da ƙwaƙwalwa. Mutane da yawa suna ganin cewa depression shi n […]
Gida Ummulkhair Sani Panisau