-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake haɗa Dambun Masara
KAYAN HAƊI Tsakin masara Mai Zogale Sinadarin ɗanɗano Albasa Attaruhu Gyaɗar miya Y […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake haɗa Gima Macaroni Jallof
KAYAN HAƊI Niƙaƙƙen nama mai Kayan miya Tafarnuwa Masoro Girfa Shammar Sinadarin […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake haɗa Kufta
KAYAN HAƊI Niƙaƙƙen nama Abin ɗanɗano Tafarnuwa Shammar Masoro Yadda za a haɗa Za a […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake haɗa Mulukhayya
KAYAN HAƊI Nama Kori Tafarnuwa Sinadarin ɗanɗano Gishiri Albasa Ba’adoni […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake haɗa Miyar Kayan Ciki
KAYAN HAƊI Tumbi Kitse Hanta Zuciya – huɗu Albasa Gishiri da sinadarin ɗanɗano […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake haɗa Dale
KAYAN HAƊI Karfatar rago Ruwan Kal (vineger) Habbatus sauda Kayan ƙamshi Tafarnuwa Sinada […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake Miyar Kifi
KAYAN HAƊI Kifi Sinadarin ɗanɗano Gishiri Curry Mai Kayan miya Kanwa […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake Kabab (V. I P Soup)
KAYAN HAƊI Ƙoda Hanta Nama Albasa Kayan ƙamshi Gishiri Sinadarin ɗanɗano Kayan miya […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake haɗa Mahshi
KAYAN HAƊI Yalon bature (garden egg) Dankalin Turawa Albasa Shinkafa Niƙaƙƙen nama gishiri […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake haɗa Beef Burgers
KAYAN HAƊI Nama (niƙaƙƙe) (250g) Albasa manya 5 Attaruhun 2 Ƙwai 1 Kayan ƙamshi (ƙarami co […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Yadda ake Fish – Cakes
KAYAN HAƊI Farin kifi 8 (dafaffe) Dankali 8 (dafaffe) Cokali 1 na kayan ƙ amshi. Cokali 1 na ruwan […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 3 years, 6 months ago
A yau za mu koya muku yadda ake haɗa springrolls na mussaman. Springrolls abin taɓawa ne na mussamman, mai sauƙin narkewa a ciki wanda yake da saukin haɗawa. Ku biyo ni domin koyon yadda ake haɗa shi. […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 3 years, 7 months ago
Alala wani abinci ne, da ake yin sa da wake. Ana iya sakawa a leda ko kuma gwangwani.
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Alala su ne:
WakeManjaMaggiAlbasaKifiƘwaiAttaruhu
Kayan Aiki
Turmi da Ta […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 3 years, 8 months ago
Yadda Ake Kufta
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kufta su ne: Niƙaƙƙen nama Abin ɗanɗ […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 4 years, 2 months ago
Da farko za a samu mazubi mai tsafta, sai mu ɗauko crem ɗinmu ko loshin din sai mu zuba shi aciki mazubin da muka tanada sai mukawo garin Hawi ɗinmu da misik da garin farce da garin ambar da garin sandal da ga […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 4 years, 4 months ago
Air-freshner sinadarin ƙamshi ne da ake amfani da shi, wajen ƙawata guri ko muhalli. Yakan taimaka matuƙa wajen bayar da ƙamshi mai daɗi da saka nutsuwa a guri.
Ana bukatar air-freshner ya zama mai daɗi da lal […] -
Surayya Rabiu wrote a new post 4 years, 4 months ago
Dettol kowa ya sani sinadarin kashe kwayoyin cututtuka ne. Akan yi amfani da shi wajen zuba shi a cikin ruwan wankanmu ko a kan ciwo, domin kashe ƙwayar cuta, domin sau da yawa akan saka shi a cikin akwatin t […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 4 years, 4 months ago
Sabulu wanki na ruwa an sani sabulu ne mafi karfi a cikin sabulai. Akanyi amfani dashi wajen abubuwa da dama kamar : wankin kaya, wankiin bandaki da wankin kwanuka.Za’a iya fara wannan hadin da kudi kalilan, kum […]
Gida Surayya Rabiu