-
NAERLS wrote a new post 3 years, 8 months ago
Jagoran Noman Waken Soya
Gabatarwa Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake […] -
NAERLS wrote a new post 3 years, 8 months ago
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar […] -
NAERLS wrote a new post 3 years, 9 months ago
Gabatarwa
Masara tana ɗaya daga cikin amfanin gonar da aka fi nomawa a Najeriya. Ita ce ta fi sauran amfanin gona yawan faɗin ƙasa da ake noma ta. Noman masara yana ƙara bunƙasa a Najeria sakamakon ƙaru […]

-
NAERLS wrote a new post 3 years, 9 months ago
Jagoran Noman Shinkafa A Nijeriya
Gabatarwa Shinkafa ta kasance ɗaya daga cikin amfanin gona mai matuƙar tasiri da kawo kuɗin shiga ga man […] -
NAERLS changed their profile picture 3 years, 10 months ago
Gida NAERLS