-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 2 months ago
Falalar Tasbihi
Hadisai da yawa sun bayyana ɗimbin falala da darajar tasbihi kamar haka: Ladan tasbihi da Alhamdulillahi yana […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
A bayani na farko mun bayar da wasu bayanai a kan yadda ake jan hankalin miji; Ga sauran bayanan nan.
4. Iya Taku
Takunki a lokacin da kike gabansa da tsayuwarki da zamanki, dole ne ya zamo na musamman.Ya […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
A yadda mayuka da kayayyakin gyaran jiki suka yi yawa a kasuwa; zaɓar abubuwan da za su taimaka wa fatar jikinki yana iya zama abu mai matuƙar wahala. Amma idan kin san yanayin fatarki, sai ki zaɓi abubuwan da za […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Muhimmancin Aure – Aure abu ne mai matuƙar muhimmanci a wurin Bahaushen mutum; wannan ta sanya da zarar yaro ya tasa za ka ga an yi masa aure.
Kuma ma har idan an ga wani ya aikata wani abin da bai dace ba; […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Fitowa da shaharar komfiyuta (computer) ya fara ne daga shekaru talatin da suka gabata.
Amma idan muka koma baya lokaci mai tsawo, za mu ga cewar komfiyuta (computer) tarihinta ba zai taɓa cika ba;
sai mun […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Meat pie wani abinci ne da ake yin shi da fulawa.
Abubuwan Da Ake Buƙata wajen haɗa Meat Pie
Flour (350g)
Margarine (150g)
Maggi guda 4
Ruwa yadda zai isa
Hodar (cin–cin ) cokali 2
Nama nuƙ […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Cupcake wani abinci ne wanda ake haɗa shi da fulawa
Abubuwan Da Ake Buƙata idan za a haɗa cupcake
Fulawa gwangwani 4
Butter gwangwani 2
Ƙwai 4 – 6 sugar gwangwani 2
Baking hoda ƙaramin cokali […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Beef burger wani abinci ne na Turawa wanda ake haɗa shi tare da biredi.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Nama (niƙaƙƙe) (250g)Albasa manya 5Attaruhun 2Ƙwai 1Kayan ƙamshi (ƙarami cokali)Tafarnuwa ƙwallo 2Tumatur […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Masana sun tofa albarkacin bakinsu wajen bayyana ma’anar fiyano (Piano). Misali: Gusau (2008:347) ya ayyana Fiyano wata alama ce ta yin kiɗa wadda Hausawa suka samu daga Turawa.
Sun sami wannan ala bayan […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Kiɗan fiyano ba kala guda ba ne; ma’ana ba sauti ɗaya ake samu na amo daga fiyano ba, akwai sautuka kala-kala; muhimmai daga ciki kuma sanannu guda uku ne.
Ire-Iren Kiɗan Fiyano su ne:
Raps ko Ra […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Hausawa na cewa, “Kowane allazi da nasa amanu”. Babu shakka haka wannan batu yake, domin ko a fagen bincike, kowane akwai nasa maɗosar aikin.
Wannan aiki an ɗora shi bisa ra’in da Abba da Zulyadaini (2000) d […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Ba wannan aikin ba ne farau da yake ɗauke da yabo a cikin waƙoƙin baka na da ko na zamani; an yi ayyuka da dama da suke da kamanceceniya da wannan nazari.
Misali: Yakawada (Babu shekara) ya yi wani aiki mai ta […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Makaɗan baka na zamani sun yi waƙoƙin yabo da zuga daban-daban ga malaman Hausa musamman waɗanda suke jami’o’in Ƙasar nan; inda waƙoƙin nasu suka fi karkata ga farfesoshi.
A wannan gaɓa, za a bayyana wasu mu […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Wasu daga cikin masu son amfani da tsarin transfer na kuɗi a kan layinsu; amma hakan ba ya yiwuwa, sakamakon ka manta PIN ɗinka na transfer; ko ka manta, tunda watakila da kana yi amma kuma yanzu ka manta P […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Sau da yawa mutane na mu’amala da kafar social media ta whatsapp; amma akwai tarin abubuwa da ba su san yadda ake amfani da su ba yadda ya dace; ko kuma ba su san yadda za su aiwatar da wasu abubuwa ba. […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Waƙoƙi : Masana sun yi ƙoƙarin bayyana asalin samuwar waƙoƙi baka a ƙasar Hausa.
Daga ciki akwai ra’ayin Satatima (1999:30) inda ya bayyana cewa: “Al’ummar ƙasar Hausa sun sami basirar kiɗa..
Harda waƙa dag […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Wannan bincike dai ya yi ƙoƙarin binciko wasu muhimman al’amura; game da wasu matsaloli da suka addabi gidajen mafi yawan Hausawa; inda binciken ya gano musabbabinsu ta amfani da wasu waƙoƙin Hausa na Sit […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
An haifi Sa’idu Muhammad Gusau a ranar 24 ga watan Maris 1952 a shiyyar Madawaki, bakin Masallacin Juma’a; unguwar Bube Attajiri da ke garin Gusau, Jihar Zamfara.
Farfesa Gusau ya fara karatun allon a gaban […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Kamar Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa); Zabiya Maryam Sale Fantimoti ita ma ba a bar ta a baya ba, ta yi waƙoƙin yabo da dama ga mutane mabambanta; cikinsu kuwa har da Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau.
A wa […]
-
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 3 years, 7 months ago
Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya (2006:374), ta bayyana roƙo da cewa; “Sana’ar maroƙa ta yi wa mutane kirari ko yabo don a yi musu kyauta” Ko kuwa, “Neman kyauta daga wani”.
Kenan roƙo, wata dabara ce ta ne […]
- Load More
Gida Maulanatu Abdullahi