Maulanatu Abdullahi

  • Fish Soup wata miya ce da ake yi da kifi.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Fish Soup su ne:

    Fish (kifi)Maggi, salt (Abin ɗanɗano, gishiri)CurryOilKayan miyaKanwa

    Kayan Aiki […]

  • Fish cake wani abu ne wanda ake haɗa shi da kifi.

    Abubuwan Da Ake Buƙata:

    Farin kifi 8 (dafaffe)

    Dankali 8 (dafaffe)

    Cokali 1 na kayan ƙamshi

    Cokali 1 na ruwan lemon tsami

    Kwai guda 1 […]

  • Miyar kayan ciki wadda aka fi sani da pepper soup; Wannan miya ana haɗa ta ne da kayan ciki kamar su hanji, hanta da dai sauransu.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Miyar su ne: […]

  • Kebab wani abinci ne da ake haɗa shi da nama, tare tumatir da dai sauransu.

    Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kebab su ne:

    Kidney, liver, meat (ƙoda, hanta, nama)Onions (albasa)MarkaɗeSpices (kayan ƙams […]

  • Idan ka yi amfani da wannan hanya ba tare da ɓata lokaci ba za ka ba wa windows 10 ɗinka damar yin aiki sosai.

    Kuma hakan bai da wata matsala. Na kawo wannan ne saboda yin amfani da wata manhaja ka iya j […]

  • Twitter: Shi wannan shafin sadarwar mai suna Twitter na ɗaya daga cikin shafukan tattaunawa da muhawara, kamar yadda sauran shafukan suke, haka kuma, Twitter tana da yare nata na kanta, waɗanda waɗansu abubuwa ne […]

  • Sau da yawa wasu sukan samu matsala da manunin kwamfutarnsu, wato “mouse”

    To daga lokacin da mouse ɗinka ya daina, a lokacin da za ka yi amfani da shi, to sai ka mayar da keyboard ɗinka ya zama kana iya aiki b […]

  • Idan battery na wayarka ya yi ƙasa ko ma ya ƙare gaba ɗaya…

    Za ka ji idan kuma ka ɗan sanya batiri a kan harshenka kana jin wata wuta;

    To ita wannan wutar ko ka taɓa tambayar kanka cewa ta mece ce? […]

  • Danbun masara wani abinci ne na Hausawa wanda ake yi da masara. Kuma masara tana daga cikin nau’in abincin da yake ƙara ƙarfi a jiki.

    Kayan Haɗin Danbun Masara

    Tsakin masara

    Mai

    Alayyahu ko Cabbage da […]

  • Encyclopedia Americana (2003), ta bayyana cewa, a shekarar 1709;

    Fiyano – Bartolommeo Cristofori ya ƙirƙiri wani abin kiɗa da ake kira gravicembalo col piona e forte. Wanda yake samar da sautin piano (so […]

  • Shinkafa mai ƙwai wani abinci ne da ake yi da shinkafa tare da ƙwai.

    Abubuwan Da Ake Buƙata wajen haɗa shinkafa mai ƙwai

    Shinkafa (dafaffiya)Curry/ kayan ƙamshiAbin ɗanɗa […]

  • Ga ta nan ga ta nan ku

    Tatsuniya! Tatsuniya!! Tatsuniyar!!!

    Tatsuniya! Wani mutum ne dai ya ba wani malami kuɗi don a yi masa asiri. Sai malamin ya ce, “Sai an samo hauren giwa domin ya haɗa m […]

  • Mafi yawa daga cikin ma’abota amfani da layukan waya; ba su san yadda ake gano layin nada rijista ba ko akasin haka.

    Haka ba su san yadda ake amfani da waɗansu lambobi ko kuma hanyoyi ba, wajen duba Rijistar […]

  • Hashtag wani abu ne da aka samar da shi domin ƙulla alaƙa tsakanin rubutu masu alaƙa da juna.

    Ana amfani da Hashtag wajen neman rubutu masu alaƙa da juna a shafukan yanar gizo.

    Ko kuma, wani abu ne da ake […]

  • Ka san kuwa za ka iya samar da haɗaɗɗe da ƙayataccen shafin yanar gizo, kuma mai sauƙin aiki ta hanyar yin amfani da shafin Google?

    Google Site wata mahaɗa ce mai sauƙi kuma mara wahalar aiki, wacce za ta sam […]

  • Dazarar wayarka ta ɓata, ko an sace,to tabbas kana da damar lalata wayar ta hanya mafi sauƙi kamar haka:

    Za ka yi hanzari ka nemi waya musamman Nokia 3310, sai ka shiga inda ake rubuta saƙo(messages);

    ka yi […]

  • Idan kana ko kina son hana shigowar kira kowannne iri ne cikin wayarka a sakamakon wasu dalilai;

    Sai a yi amfani da waɗannan lambobi a kan layin wayar da ba a son kiran ya shigo**21*999999#;

    Sannan a danna […]

  • Kafar Sadarwa ta WhatsApp; Sau da yawa mutane na mu’amala da kafar social media ta whatsapp; amma akwai tarin abubuwa da ba su san yadda ake amfani da su ba yadda ya dace; ko kuma ba su san yadda za su aiwatar da […]

  • (Situdiyo) : Shagunan da ake kiɗan fiyano ana kiransu da situdiyo.

    Gusau (2016:27) ya bayyana situdiyo da cewa:

    “Ɗaki ne da ake shiryawa wanda ake sarrafa murya tare da samar da amo na kiɗa ta amfani da wa […]

  • Sau da yawa wasu na damuwa matuƙa dangane da yawan Gajeren kira (flashing) da ake musu; ba tare da sun san wanda yake musu gajeren kira (flashing) ba; haka kuma wasu mutane na amfani da wannan damar wajen […]

  • Load More